Search
Subscribe
Gwamna Yero na bukatar dattijo ya yi aiki da shi ne – Idowu Faeron

Gwamna Yero na bukatar dattijo ya yi aiki da shi ne – Idowu Faeron

Akbishop na Cocin Angilika Rabaran Idowu Faeron ya ce, a matsayin sabon Gwamnan Jihar Kaduna na matashi mai shekara 44, yana bukatar dattijo su yi aiki tare ta yadda matashin da dattijon za su hada kai su cimma burin jama’a.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin