Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Gwamnan Asusun karfanfana

Yau makarantarmu za ta ragargaji Haurobiyawan da suke caccakar Gwamnan Asusun Asassa asarar asi, wanda ya rikide ya zama Gwmanan Asusun Adana karfanfana, wato Masaninin Sisi-da- Sisi.

ADVERTISEMENT