✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Bauchi za ta hukunta jami’an da ke kawo cikas ga rigakafi

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Bauchi  da Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) za su fara hukunta jami’an lafiya da aka samu na zagon kasa ga…

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Bauchi  da Hukumar Lafiya a Matakin Farko (PHCDA) za su fara hukunta jami’an lafiya da aka samu na zagon kasa ga shirin allurar rigakafin cutar shan-inna da ake yi ga yara a jihar.