✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnatin Tarayya ta umarci sojoji su fice daga ofishin Media Trust

Gwamnatin Tarayya ta umarce sojoji da su bar ofisoshin Kamfanin Media Trust da suka mamaye cikin gaggawa. Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa Garba Shehu…

Gwamnatin Tarayya ta umarce sojoji da su bar ofisoshin Kamfanin Media Trust da suka mamaye cikin gaggawa.

Mai Magana da Yawun Shugaban Kasa Garba Shehu ne ya sanar da hakan a shafinsa na tiwita, inda ya ce tuni sojojin suka amsa kiran.