✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamnoni da Sarakuna sun halarci jana’izar Sarkin Katagum

  Tun a jiya jama’a suka rika kwarara fadar Mai Martaba Muhammadu Kabir Umar da ke garin Katagum don gudanar da jana’izarsa. Gwamnan Bauchi da…

 
Tun a jiya jama’a suka rika kwarara fadar Mai Martaba Muhammadu Kabir Umar da ke garin Katagum don gudanar da jana’izarsa.
Gwamnan Bauchi da na Borno da Jigawa da sauran manyan baki sun isa garin Azare don binne Sarkin Katagum, marigayi Alhaji Muhammadu Kabir Umar.