✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hakimin Kachiya ya sha da kyar don daura fatar damisa maimakon rawani

A karshen makon da ya gabata ne Hakimin Kachiya da ke a masarautar Adara a jihar Kaduna, Alhaji Sabi’u Suleiman ya tsallake rijiya da baya…

A karshen makon da ya gabata ne Hakimin Kachiya da ke a masarautar Adara a jihar Kaduna, Alhaji Sabi’u Suleiman ya tsallake rijiya da baya a yayin da wadansu matasa  suka kai masa farmaki