✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Harbo Sabuwa na fama da ambaliya a kowace shekara

Aminiyar amana, ki ba ni dama in mika kukan al’ummar Harbo Sabuda da ke karamar Hukumar Jahun ta Jihar Jigawa, musamman ganin yadda ambaliyar ruwa…

Aminiyar amana, ki ba ni dama in mika kukan al’ummar Harbo Sabuda da ke karamar Hukumar Jahun ta Jihar Jigawa, musamman ganin yadda ambaliyar ruwa ke yi mana barna a kowace shekara.