✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Harin 1 ga Oktoba: Za a yanke wa Okah hukunci dauri rai-da-rai

A ranar Litinin da ta gabata ne wata kotu a Afrika ta Kudu ta tabbatar da samun tsohon Shugaban kungiyar tsagerun Neja-Delta ta MEND da…

A ranar Litinin da ta gabata ne wata kotu a Afrika ta Kudu ta tabbatar da samun tsohon Shugaban kungiyar tsagerun Neja-Delta ta MEND da hannu wajen harin bam da aka kai Abuja a ranar 1 ga watan Oktoba, 2010.