Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

‘Harin ‘goron sallah’ ne ya kore mu daga Damaturu’

Mazauna garin Damaturu sun yi watsi da kiran da gwamantin Jaha da jami’an tsaro suke yi musu na cewa su yi watsi da jita-jitar kawo harin da ake hasashen kungiyar Boko Haram za ta kai a hedikwatar Jihar Yobe a matsayin ‘goron Sallah’ karama

ADVERTISEMENT