Da Dumi Dumi

Harkar noma na bukatar talafi- Dokta Adesina

Shugaban Bankin Raya Afirka, Dokta Akinwumi Adesina ya ce Najeriya na bukatar karin inganta kayan more rayuwa a karkara don bunkasa harkokin noma a kasa baki daya
Adesina ya yi furucin ne a ranar Talata a tattaunawar da ya yi da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya a birnin Des Moines da ke kasar Amurka.
Ya ce ya zama wajibi kasar ta bullo da tsare-tsare na taimaka wa manoma samun iri da takin zamani cikin sauki

Share