✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Helikwafta ya yi hatsari a Mpape, Abuja

Rahotannin da ke shigowa yanzu na cewa wani helikwafta ya fadi a tsaunukan unguwar Mpape da ke babban birnin tarayya a Abuja. Rahotan na cewa,…

Rahotannin da ke shigowa yanzu na cewa wani helikwafta ya fadi a tsaunukan unguwar Mpape da ke babban birnin tarayya a Abuja.

Rahotan na cewa, da faduwar jirgin nan take ya kama da wuta.

Cikakken rahoton na nan tafe.