Da Dumi Dumi

Hidindimun Gizagawa

Gizagawan Zumunci, yayin gaisuwar ta’aziyya a Filato

A makon jiya ne, ayarin Gizagawan Jihar Filato a karkashin jagorancin Shugaban Jihar, Malam Kabir Skb Rikkos suka kai ziyarar ta’aziyyar rasuwar mahaifin Bagizage Babawo Toro. Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa. Ga lambarsa wayarsa domin taya shi alhini: 0806 008 8797.

**

A makon na jiya ne, muka samun labarin cewa tsohon Magatakardan Gizagawan Najeriya, Malam Kabir Sakaina Malumfashi ya hadu da ibtila’in gobara a gidansa; inda aka samu salwantar dukiya. Muna addu’ar Allah Ya mai da masa da mafi alheri. Ga lambarsa domin jajantawa: 07039769596.

 

 

ADVERTISEMENT
Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya