✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Jana’izar jami’in Kwastam da ‘yan fasakwabri suka kashe

Hotunan yadda aka yi jana’izar jami’in Kwastam Yakubu Shu’abu wanda ‘yan fasakwabri suka kashe a kauyen Akirun a kan hanyar Idiroko a jihar Ogun, kafin mutuwar…

Hotunan yadda aka yi jana’izar jami’in Kwastam Yakubu Shu’abu wanda ‘yan fasakwabri suka kashe a kauyen Akirun a kan hanyar Idiroko a jihar Ogun, kafin mutuwar sa yana aiki ne da rundunar Kwastam ta FOU shiyya ta daya da ke Legas, a cewar mai magana da yawun rundunar Jeri Attah ana ci gaba da bincike domin gano wadanda suka kashe jami’in, “Sun bude masu wuta ne a lokacin da suka kwato wasu kayayyakin fasa kwabri suna kokarin zuwa da su ofishin su”

An yi jana’izar marigayin da yammacin yau a garin Sabo Abeokuta a jihar Ogun.

 

Jami’in Kwastam Yakubu Shu’abu wanda ‘yan fasakwabri suka kashe