Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Hotuna: Jonathan ya ziyarci Buhari a fadar shugaban kasa

A yau Alhamis tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar da ke Abuja.

ADVERTISEMENT

ADVERTISEMENT