Notice: Undefined index: show_thumbnails in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/jetpack/modules/related-posts/jetpack-related-posts.php on line 199

Notice: Undefined index: show_headline in /var/www/html/am20pow/wp-content/plugins/jetpack/modules/related-posts/jetpack-related-posts.php on line 200
Hotuna: Jonathan ya ziyarci Buhari a fadar shugaban kasa - Aminiya
Aminiya

Hotuna: Jonathan ya ziyarci Buhari a fadar shugaban kasa

A yau Alhamis tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasar da ke Abuja.