✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda bikin karamar Sallah ya gudana a birnin Zazzau

   

Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris yayin da yake karanta jawabin Sallah a Fadarsa.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufai Tare da mai martaba Sarkin Zazzau yayin da suke Sallar idi a garin Zariya

 

Gwmnan Jihar Kaduna Nasir El-rufai tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau a yayin da Hakimai da ‘ya ‘yan Sarki suke kai Gaisuwa

 

Gwmnan Jihar Kaduna Nasir El-rufai tare da Mai Martaba Sarkin Zazzau a yayinda Hakimai da ‘ya ‘yan Sarki suke kai Gaisuwa