✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda wasu masallatan Juma’a suka kasance a Legas

Hotunan wasu masallatan Juma’a a unguwanin Agege, Idi-Araba da cikin garin Legas a daidai lokacin sallar Juma’a. Hakan ya kasance ne bayan matakin da gwamnatin…

Hotunan wasu masallatan Juma’a a unguwanin Agege, Idi-Araba da cikin garin Legas a daidai lokacin sallar Juma’a.

Hakan ya kasance ne bayan matakin da gwamnatin jihar ta dauka na dakatar da sallar Juma’a da taron jama’a a wuraren ibada.

Ba kowa cikin masallatan tun bayan sanarwar da aka bayar.

 

Harabar Masallacin Idi-Araba Legas
Babban Masallacin Lekki a cikin garin Legas

 

Masallacin Darika na Idi-Araba

 

Masallacin Harisiyya a Agege

 

Hotuna: Daga Abbas Dalibi Legas