✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotunan yadda kungiya ta gudanar da gangami kan saya da sayar da kuri’a

A yau ne Kungiyar Grassroots Corruption Fighters ta gudanar da gangami na musamman domin wayar da kan al’ummar Arewa maso Yamma a kan illar saya…

A yau ne Kungiyar Grassroots Corruption Fighters ta gudanar da gangami na musamman domin wayar da kan al’ummar Arewa maso Yamma a kan illar saya da sayar da kuri’a a lokacin zabe a Jihar Kano. Ga yadda gangamin ya kasance cikin hotuna.