Daily Trust Aminiya - Ina samun kwastomomi sama da dari biyu a rana daya: Matashin Kano mai bada hayar kaya
Subscribe
Dailytrust TV

Ina samun kwastomomi sama da dari biyu a rana daya: Matashin Kano mai bada hayar kaya

Ibrahim Bature Yakubu wani matashi ne a garin Kano da ke bada hayar kaya wa ‘yan’uwan sa matasa don su fita su burge musamman ma idan za su wurin taro.