✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

INEC ta fara bitar zaben 2019

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar INEC ta fara bitar zaben cike gurbi na shekarar 2019.…

Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar INEC ta fara bitar zaben cike gurbi na shekarar 2019.

Shugaban INEC ya bayyana hakan ne a yau Talata a Abuja yayin tattaunawa da Kwamishinonin zaben jihohi, wannan shi ne karon farko na ganawar da Kwamishinonin zaben tun bayan kammala babban zaben 2019.

Farfesa Mahmood, ya ce an yi wannan ganawar ne da nufin shirin zaben cike gurbi na 2019.

Cikakken rahoton na nan tafe.