Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ingantaccen horo zai bunkasa noma da kiwo a Najeriya

Shugaban Kwalejin Horar Da Dabarun Noma ta Audu Bako da ke dambatta, Farfesa Musa Tukur Yakasai ya ce ba da ingantaccen horo kan dabarun noma irin na zamani zai sanya a sami ci gaba ta fannin aikin noma da kuma kiwo domin bunkasa tattalin arziki da dogaro da kai.

ADVERTISEMENT