✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jadawalin Gasar Premier Na Ingila A Wannan Mako:

Asabar 30 Ga Nuwamba, 2013Aston billa     da     Sunderland    Hudu na yammaCardiff City     da     Arsenal    Hudu na yammaEberton     da     Stoke…

Asabar 30 Ga Nuwamba, 2013
Aston billa     da     Sunderland    Hudu na yamma
Cardiff City     da     Arsenal    Hudu na yamma
Eberton     da     Stoke City    Hudu na yamma
Norwich City     da     Crystal Palace    Hudu na yamma
West Ham United     da     Fulham    Hudu na yamma
Newcastle      da     West Brom  Shida da rabi na yamma

Lahadi 1 Ga Disamba, 2013
Tottenham Hotspur     da     Manchester United    daya na rana
Hull City     da    Liberpool    Uku da minti biyar na rana
16:10 GMT    Chelsea     da     Biyar da minti 10 na yamma
Manchester City     da     Swansea Biyar da minti 10 na yamma

Talata 3 Ga Disamba, 2013
Crystal Palace     da     West Ham Tara na dare

Laraba 4 Ga Disamba, 2013
Arsenal     da     Hull City    Tara saura kwata na dare
Liberpool     da     Norwich     Tara saura kwata na dare
Manchester United     da    Eberton    Tara saura kwata na dare
Southampton     da     Aston billa    Tara saura kwata na dare
Stoke City     da     Cardiff City    Tara saura kwata na dare
Sunderland     da     Chelsea    Tara saura kwata na dare
Swansea City     da     Newcastle Tara saura kwata na dare
Fulham     da     Tottenham      Tara na dare
West Bromwich Albion     da     Manchester City    Tara na dare

Jadawalin Gasar La-Liga A Wannan Mako:
Juma’a 29 Ga Nuwamba, 2013
Getafe     da     Lebante    Takwas na dare
billarreal     da     Malaga    Takwas da rabi na dare

Asabar, 30 Ga Nuwamba, 2013
Elche     da     Atletico Madrid    Hudu na yamma
Celta bigo     da     Almeria    Shida na yamma
Real Madrid     da    Real balladolid    Takwas na dare
Espanyol     da     Real Sociedad    Goma na dare

Lahadi 1 Ga Disamba, 2013
Real Betis     da     Rayo ballecano    Sha biyu na rana
Granada     da     Sebilla FC    Biyar na yamma
balencia     da     Osasuna    Bakwai na dare
Athletic Bilbao     da     Barcelona    Tara na dare