✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 14 Ga Disamba, 2013

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako:Asabar 14 Ga Disamba, 2013Manchester City     da     Arsenal    Biyu saura kwata na ranaCardiff City    …

Jadawalin Gasar Rukunin Premier Na Ingila A Wannan Mako:
Asabar 14 Ga Disamba, 2013
Manchester City     da     Arsenal    Biyu saura kwata na rana
Cardiff City     da     West Brom Hudu na yamma
Chelsea     da     Crystal Palace    Hudu na yamma
Eberton     da     Fulham    Hudu na yamma
Newcastle United     da     Southampton    Hudu na yamma
West Ham United     da     Sunderland    Hudu na yamma
Hull City     da     Stoke City    Shida da rabi na yamma

Lahadi 15 Ga Disamba, 2013
Aston billa     da     Manchester United    Biyu da rabi na rana
Norwich City     da     Swansea City    Biyu da rabi na rana
Tottenham Hotspur     da     Liberpool    Biyar na yamma

Jadawalin Gasar La-Liga ta Sifen A Wannan Mako:
Juma’a 13 Ga Disamba, 2013
Lebante     da     Elche    Tara na dare

Asabar 14 Ga Disamba, 2013
Osasuna     da     Real Madrid    Hudu na yamma
Rayo ballecano     da     Granada    Shida na yamma
Barcelona     da     billarreal    Takwas na dare
Malaga     da     Getafe    Goma na dare

Lahadi 15 Ga Disamba, 2013
Almeria     da     Espanyol    Sha biyu na rana
Real Sociedad     da     Real Betis    Biyar na yamma
Sebilla FC     da     Athletic Bilbao Bakwai na dare    
Atletico Madrid     da     balencia    Tara na dare

Litinin 16 Ga Disamba, 2013
Real balladolid     da     Celta bigo    Goma na dare