✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jerin ministocin da Shugaba Buhari ya rantsar

1. Chris Ngige – (Anambra) Ministan  kwadago.2. Kayode Fayemi – (Ekiti) Ministan Ma’adinai.3. Rotimi Amaechi – (Ribas) Ministan Sufuri.4. Babatunde Fashola – (Lagos) Ministan Makamashi,…

1. Chris Ngige – (Anambra) Ministan 

kwadago.
2. Kayode Fayemi – (Ekiti) Ministan
Ma’adinai.
3. Rotimi Amaechi – (Ribas) Ministan Sufuri.
4. Babatunde Fashola – (Lagos) Ministan
Makamashi, Ayyuka da Gidaje.
5. Abdulrahman Dambazau – (Kano)
Ministan Harkokin Cikin Gida.
6. Aisha Alhassan – (Taraba) Ministar
Harkokin Mata.
7. Ogbonaya Onu – (Ebonyi) Ministan
Kimiyya da kere-kere.
8. Kemi Adeosun – (Ogun) Ministan Kudi.
9. Abubakar Malami – (Kebbi) Ministan
Shari’a.
10. Sanata Hadi Sirika – (Katsina) karamin
Ministan Sufurin Jiragen Sama.
11. Barr. Adebayo Shittu – (Oyo) Ministan
Sadarwa.
12. Suleiman Adamu – (Jigawa) Ministan
Albarkatun Ruwa.
13. Solomon Dalong – (Filato) Ministan
Matasa da Wasanni.
14. Ibe Kachikwu – (Dalta) karamin
Ministan Fetur.
15. Osagie Ehanire – (Edo) karamin
Ministan Lafiya.
16. Audu Ogbeh – (Benuwe) Ministan Gona.
17. Udo Udo Udoma – (Akwa Ibom)
Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsare.
18. Lai Mohammed – (Kwara) Ministan Watsa Labarai.
19. Amina Mohammed – (Gombe) Ministar
Muhalli.
20. Ibrahim Usman Jibril – (Nasarawa)
karamin Ministan Muhalli.
21. Hajiya Khadija Bukar Ibrahim – (Yobe)
karamar Ministar Harkokin Waje.
22. Cladius Omoleye Daramola – (Ondo)
karamin Ministan Neja-Dalta.
23. Farfesa. Anthony Onwuka – (Imo) karamin
Ministan Ilimi.
24. Geoffrey Onyema – (Enugu) Ministan
Harkokin Waje
25. Dan Ali – (Zamfara) Ministan Tsaro.
26. Barista James Ocholi – (Kogi) karamn
Ministan kwadago.
27. Zainab Ahmed – (Kaduna) karamar
Ministar Kasafin Kudi da Tsare-Tsaren
kasa.
28. Okechukwu Enelamah – (Abiya)
Ministan Kasuwanci da Saka Jari da
Masana’antu.
29. Muhammadu Bello – (Adamawa)
Ministan Birnin Tarayya.
30. Mustapha Baba Shehuri – (Bano)
karamin Ministan Lantarki.
31. Aisha Abubakar – (Sakkwato) karamar
Ministar Kasuwanci da Saka Jari da
Masana’antu.
32. Heineken Lokpobiri – (Bayelsa) karamin
Ministan Gona.
33. Adamu Adamu – (Bauchi) Ministan
Ilimi.
34. Isaac Adewole – (Osun) Ministan Lafiya.
35. Abubakar Bawa Bwari – (Neja) karamin
Ministan Ma’adinai.
36. Pastor Usani Uguru – (Kuros Riba)
Ministan Neja- Dalta.
* Shugaba Muhammadu Buhari – Ministan Fetur.