Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Jigawa ta ware Naira miliyan 150 don bunkasa sadarwa

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ware Naira miliyan 150 don bunkasa harkokin fasahar sadarwa a daukacin makarantun kimiyya da fasaha da ke jihar.

ADVERTISEMENT