✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Jinjina ga Shugaba Buhari

Assalamu alaikum Edita, ka ba ni dama domin in kara jinjina  da yabo ga Mai girma Shugaban kasa. Hakika babu komai a gaban Shugaba Buhari…

Assalamu alaikum Edita, ka ba ni dama domin in kara jinjina  da yabo ga Mai girma Shugaban kasa. Hakika babu komai a gaban Shugaba Buhari sai inganta rayuwar talaka tare da kwato masa ’yancinsa, wannan shi ne ya sa Buhari ya zama zaki a cikin dawa, hakan ya sa sauran berayen da ’yan wawa suke adawa da shi. To ku sani duk mai shirin fita daga jam’iyyar ya fita, mu Buhari muke yi ba jam’iyya ba. 

Daga KB Myball, Jihar Sakkwato. 08139498956.