Kafa ’yan sandan jihohi zai haifar da rudani – Sufeto Janar

Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya, Alhaji Muhammed dahiru Abubakar ya ce, kafa ’yan sandan jihohi zai haifar da rudani a kasar nan tare da dagula al’amuran tsaro fiye da yadda ake ciki a yanzu.