✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ko taron kungiyar KCC zai kawo karshen matsalar tsaro?

A ranar Asabar din makon da ya gabata wata sabuwar kungiya mai suna Wadanda suka damu da al`amuran jama`ar Jihar Kano wato “Kano Concerned Citizens”…

A ranar Asabar din makon da ya gabata wata sabuwar kungiya mai suna Wadanda suka damu da al`amuran jama`ar Jihar Kano wato “Kano Concerned Citizens” ta gabatar da wani taron yini daya a Kano