✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta baiwa Orji Kalu wa’adin kwana bakwai

Babbar kotun jihar Legas ta baiwa tsohon Gwamnan Jihar Abiya Orji Uzor Kalu wa’adin kwana bakwai don gabatar da kansa a gaban kotun. Alkalin kotun…

Babbar kotun jihar Legas ta baiwa tsohon Gwamnan Jihar Abiya Orji Uzor Kalu wa’adin kwana bakwai don gabatar da kansa a gaban kotun.

Alkalin kotun Mohammed Idris ne ya sanar da hakan a jiya Litinin lokacin da ake sauraran karar da aka shigar a Legas.

Kotun dai na tuhumar tsohon Gwamnan da karkatar da kudin da ya kai naira biliyan 7.65.