Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kotu ta daure barawon shanu shekara daya

An gurfanar da wani mutum mai suna dahiru Buba mai shekara 33 dan asalin Gulani a Jihar Yobe, a gaban Kotun Majistare da ke Unguwar Pantami a garin Gombe bisa zargin shiga gidan wani mutum mai suna Alhaji Babayo Musa a kauyen Tappi

ADVERTISEMENT