Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kotu ta daure mai fyade shekara goma a gidan kaso

Alkalin babbar kotun shari’a ta garin Etung da ke karamar Hukumar Eung ta Jihar Kuros Riba ta daure wani matashi mai matsaicin shekaru dan asalin Jihar Akwa Ibom mai suna Augustine Eyibio shekara goma a gidan maza

ADVERTISEMENT