Search
Subscribe
Kotu ta hana Onnoghen rike mukami na shekara 10

Kotu ta hana Onnoghen rike mukami na shekara 10

Kotun Da’ar Ma’aikata ta yanke wa tsohon Babban Jojin Najeriya mai shara’a Walter Onnoghen hukunci.

Kotun ta yanke cewa a sauke shi daga mukaminsa, sannan duk dukiyoyi da kadarorin da ake zarginsa da su a kwace a mayar asusun gwamnati, sannan kuma ta dakatar da shi daga rike mukami a Najeriya na tsawon shekara 10.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin