✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta yi watsi da karar zaben Gwamnan Sakkwato

A yau Laraba yayin sauraran kararrakin zaben Gwamnan jihar Sakkwato, da dan takarar gwamnan jihar na jama’iyyar APC ya shigar akan kalubalantar nasarar zaben jihar…

A yau Laraba yayin sauraran kararrakin zaben Gwamnan jihar Sakkwato, da dan takarar gwamnan jihar na jama’iyyar APC ya shigar akan kalubalantar nasarar zaben jihar Aminu Waziri Tambuwal.

Alkalin kotun Abbas Bawale, ne ya sanar da yin watsi da shari’ar wanda jam’iyyun APC da PDP da Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC suka gabatar a gaban kotun yau.

Cikakken rahoton na nan tafe.