✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kotu ta yi watsi da korafin tsohon Akalin alkalan Najeriya Onnoghen

Kotun daukaka kara, da ke  Abuja, ta yi watsi da korafin da korarren Alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen, ya shigar gabanta, inda yake kalubalantar umurnin…

Kotun daukaka kara, da ke  Abuja, ta yi watsi da korafin da korarren Alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen, ya shigar gabanta, inda yake kalubalantar umurnin da aka yi na ya ajiye aikinsa dole, kuma shugaba Buhari ya nada babban jojin rikon kwarya.

Da take yanke hukunci, kotun daukaka karar, ta ce aikin-gama, ya riga ya-gama, gabanin Mista Onnoghen din ya gabatar da karar tasa.