Da Dumi Dumi

Kotu ta kwace kujerar Gwamnan Imo daga PDP an ba APC

Hope Uzodinma

A yanzu haka kotun koli ta tabbatarwa dan takarar Gwamnan jihar Imo na jam’iyyar APC Hope Uzodinma a matsayin wanda ya lashe ya lashe zaben Gwamnan jihar.

Hope Uzodinma, ya kalubalanci nasarar zaben Gwamnan jihar Emeka Ihedioha na jam’iyyar PDP wanda aka rantsar a matsayin gwamnan jihar.

Share
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya