A yanzu haka kotun koli ta tabbatarwa dan takarar Gwamnan jihar Imo na jam’iyyar APC Hope Uzodinma a matsayin wanda ya lashe ya lashe zaben Gwamnan jihar.
Hope Uzodinma, ya kalubalanci nasarar zaben Gwamnan jihar Emeka Ihedioha na jam’iyyar PDP wanda aka rantsar a matsayin gwamnan jihar.