Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamna Lalong na Filato

Gwamna Simon Baqo Lalong na Jihar Filato
Gwamna Simon Baqo Lalong na Jihar Filato

Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong bayan ta tabbatar da hukuncin Kotun Daukaka Kara.

Kotun ta ce ba ta gamsu da shaidu da bayanan da PDP da dan takarart da gabatar ba, wanda hakan ya sa ta tabbatar da hukuncin kananan kotunan.

Simon Lalong dai ya doke abokin takararsa, Jeremiah Useni ne a zaben 9 ga watan Maris na bara.

Share