✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kungiya ta bukaci alkalin akalan Najeriya da ya yi murabus

Wata kungiya mai kare hakkin dan adam ‘Coalition for Change’ ta bukaci babban alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen da ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon…

Wata kungiya mai kare hakkin dan adam ‘Coalition for Change’ ta bukaci babban alkalin alkalan Najeriya Walter Onnoghen da ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon tuhumar da ake yi masa na laifin  rashin bayyana kadarorin da ya mallaka.

Shugaban kungiyar Patriot Sabo Odeh ne ya sanar da hakan ga manema labarai jiya Laraba a Abuja.