✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kungiyar hada kan ’yan Arewa a Legas ta koka kan kame

kungiyar hada kan al’ummar Arewa da ke Jihar Legas ta zargi gwamnatin jihar da nuna son kai dangane da kamen masu tallace-tallace a kan titunan…

kungiyar hada kan al’ummar Arewa da ke Jihar Legas ta zargi gwamnatin jihar da nuna son kai dangane da kamen masu tallace-tallace a kan titunan jihar, inda ta yi zargin cewa ’yan Arewa kawai ake kamawa.