✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kungiyar Muryar Talaka ta kulla kawance da Hukumar NOA

A ranar Alhamis din makon jiya ne kungiyar Muryar Talaka reshen Jihar Katsina ta kai wata ziyarar ban girma a ofishin Daraktan Hukumar Gyaran Akida…

A ranar Alhamis din makon jiya ne kungiyar Muryar Talaka reshen Jihar Katsina ta kai wata ziyarar ban girma a ofishin Daraktan Hukumar Gyaran Akida Ta kasa (NOA), reshen Jihar Katsina.