✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

kungiyoyi da yawa na nuna karaya lokacin haduwarsu da Man. United —Mancini

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester City da ke Ingila  Roberto Mancini ya dora alhakin nasarar da kungiyar Manchester United take samu kan yadda kungiyoyin…

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester City da ke Ingila  Roberto Mancini ya dora alhakin nasarar da kungiyar Manchester United take samu kan yadda kungiyoyin kwallon kafa da dama ke nuna karaya a lokacin da za su fafata da ita.