Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kwamitin Sasantawa na Jihar Kaduna ya amshi takardu 365

Kwamitin Sasanta Jama’a da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin nemo hanyoyin samun dauwamammen zaman lafiya a jihar ya fara zama inda shugabanninsa suka bayyana cewa babu yadda za a samu zaman lafiya idan jama’a ba su yafe wa juna.

ADVERTISEMENT