✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Kwarankwatsin-tsiya

A rana ta karamin lauje da karamin lauje ga watan Janye-wuri na shekara ta dubu karamin lauje da sili da kofar hanci, muka ji ana…

A rana ta karamin lauje da karamin lauje ga watan Janye-wuri na shekara ta dubu karamin lauje da sili da kofar hanci, muka ji ana ta yayata jita-jitar cewa, Gwamna Mai Kwankwatsa-tsiya a birnin Dabo, ya yi kwarankwatsin-tsiya ga