Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Lawan Mirwa ya zama Shugaban Majalisar Yobe

‘Yan majalisar dokokin jihar Yobe 24 sun zabi Ahmed Lawan Mirwa a matsayin Shugaban Majalisar dokokin jihar tare da Mataimakinsa Auwalu Isa Bello.

Mirwa da Bello duk su na wakiltar mazabar Nguru II da Mamudo kuma duk suna karkashin jam’iyyar APC ne.

ADVERTISEMENT

Akawun Majalisar dokokin jihar Yobe Ishaiku Mohammed, ya ce ba a fara zaben Shugaban majalisar ba har sai da duk ‘yan Majalisar 24 suka halarci zauren majalisar.

ADVERTISEMENT