✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Mahaifiyar Halima Atete ta rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar jaruma Halima Atete rasuwa bayan fama da ta sha da doguwar jinya. Darakta Sheikh Isa Alolo ya bayyana hakan a…

Allah Ya yi wa mahaifiyar jaruma Halima Atete rasuwa bayan fama da ta sha da doguwar jinya.

Darakta Sheikh Isa Alolo ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram, ida ya ce, “Inna Lillahi wa inna ilaihi Rajiuna. Allah Ya yi wa mahaifiyar Halima Atete rasuwa ya da safe.”

Sheikh Alolo ya qara da cewa, “Ta rasu ne bayan doguwar jinya da tasha fama da ita, Aallah Ya gafarta mata Allah Ya sa bakin wahalar ta ke nan. Allah Ya sa mutuwa hutu ce a gare ta tare da dukkanin ’yan uwa Musulmi baki daya, Amin.”