A ranar Litinin da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna Tanko da ake yi masa lakani da Mai Tsiren Safe ya daba wa kansa wuka ya mutu nan take.
Mahauci ya fafe cikinsa da wuka
A ranar Litinin da ta gabata ne da misalin karfe 9 na safe wani mai sana’ar fawa a kasuwar Tudun wadan Zariya mai suna Tanko…