Majalisa ta amince da hukuncin daurin rai da rai ga masu fyade

Bayan tafka muharwara kan kudirin dokar cin zarafin dan Adam a tsakiyar makon nan, ’yan Majalisar Wakilai sun amince da dokar hukuncin daurin rai da rai ga duk wanda kotu ta samu laifin fyade,