Search
Subscribe
Majalisa ta fara sauraron ra’ayin jama’a kan dokar harajin gidaje a Abuja

Majalisa ta fara sauraron ra’ayin jama’a kan dokar harajin gidaje a Abuja

A wani yunkuri na samo kofar inganta hanyar samar da kayayyakin more rayuwa a cikin Birnin Tarayya Abuja, kwamitin hadin gwiwa na Majalisar Dokoki ta kasa ya bude wani taron jin ra’ayin jama’a

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin