Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Makarantar Islamiyyar al’ummar Idi-Araba ta yaye dalibanta

Makarantar Islamiyya ta al’ummar unguwar Idi-Araba da ke Jihar Legas ta yaye dalibai kimanin 56 da suka kammala karatu a matakai daban-daban a makarantar.

ADVERTISEMENT