Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Malaman tafsiri a Jihar Neja sun yi taron kyautata tsarin gudanarwa

Malamai masu tafsiri a watan azumin Ramadan a Jihar Neja, sun shawarci juna kan yin amfani da kalmomin da suka dace wajen isar da sakon Allah [SWT].

ADVERTISEMENT